ha_tn/num/26/10.md

552 B

Ƙasa kuwa ta buɗe bakinta ta haɗiye

A nan an yi magana game da ƙasa sai ka ce mutum ne da ya buɗe bakinsa yana cin wani abu. AT: "Yahweh ya sa ƙasa ta buɗe baki, sa'an nan mutanen sun faɗa cikin ramin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

wuta ta cinye mutane 250

A nan an yi magana game da wuta sai ka ce wata babbar dabba da ta ke ƙoƙarin cinye wani abu. AT: "Yahweh ya sa wuta ta kashe mazaje 250" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

mabiyan Kora

"dukka iyalin Kora

mutu

"ƙarshe"