373 B
373 B
Muhimman Bayani:
Shugabannen Isra'ila suna kiɗaya mazaje masu shekaru 20 zuwa fiye bisa ga kabilunsu da kuma iyalinsu. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-names]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])
shine ɗan fari na Isra'ila
A nan "Isra'ila" na nufin mutumin da ake kuma kiran sa Yakub.
Daga ɗansa
Kalman nan "sa" na nufin Ra'ubainu.