328 B
328 B
kiɗaya dukkan jama'an
Maza ne kawai ya kamata su kiɗaya ban da mata. Ana iya bayana ma'anar wannan magana a fili. AT: "kiɗaya dukka mazaje da ke cikin jama'an" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
masu shekaru ashirin zuwa sama
"shekaru 20 da fiye" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)