ha_tn/num/23/25.md

445 B

Balak

Wannan shine sarkin Mowab. Dubi yadda ka juya wannan cikin 22:2.

Ban faɗa maka ba, zan faɗi dukkan abin da Yahweh ya ce da ni shi zan ce?

Bal'amu ya yi amfani da wannan tambayar gangacin don ya tunashe Balak cewa Bal'amu ya ƙi ya yi wa Allah rashin biyayya tun ma kamin ya zo wurin Balak. AT: "Na gaya maka dã cewa lallai ne in faɗi dukk abin da Yahweh ya ce mini in faɗa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)