ha_tn/num/23/24.md

230 B

mutanen sun tashi kamar ƙaƙƙarfan zaki

Wannan aya wata karin magana ne da ke maganar cewa Isra'ila ta ci nasara bisa abokan gãban ta sai ka zaki ne da ya kashe naman jeji. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)