ha_tn/num/23/23.md

612 B

Babu wata maitar da zata cuci Yakub ...ba sihirin da zai cuci Isra'ila

faɗin mummunan abu kan Isra'ila- Waɗannan maganganu biyun suna nufin abu ɗaya, cewa babu wata la'anar da wani ya sa wa al'umman Isra'ila, babu wanda zai kama su. A nan "Yakub" na nufin Isra'ila. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Lallai ne a ce da

AT: "lallai ne mutane su ce" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dubi abin da Allah ya yi!

Wannan na nufin cewa Allah ya yi musu abu mai kyau. AT: "Dubi abubuwa masu kyau da Allah ya yi musu!"