ha_tn/num/23/21.md

513 B

mugunta a Yakub ... wahala a Isra'ila

Waɗannan maganganu biyun suna nufin abu ɗaya. Ma'ana mai yiwuwa suna kamar haka 1) Allah ya ba wa Isra'ila abubuwa masu kyau ko 2) babu zunubi a Isra'ila wanda ya sa shi ya hukunta su. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

suna sowa domin sarkinsu na tsakaninsu

"sun yi sowa da farin ciki saboda Yahweh shine sarkin su"

da ƙarfi kamar ɓaunar

Wannan na nufin cewa ƙarfin Yahweh kamar ɓauna ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)