ha_tn/num/23/19.md

541 B

Ya yi wani alƙawarin da bai cika shi ba? Ko ya ce zai yi wani abu kuma bai yi shi ba?

Duk waɗannan tambayoyin suna nufin abu ɗaya, suna kuma nanata cewa Allah na yin duk abin da ya ce zai yi. AT: "Bai taba yin wani alƙawarin abu da ba cika ba. A kullayomi ya kan yi daidai abin da ya ce zai yi." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

An umurce ni in albarkaci

AT: "Allah ya umurce ni in Albarkaci Isra'ilawan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)