468 B
468 B
gaya masa abin da zai faɗa
Dubi yadda ka juya magana makamancin haka cikin 22:38. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Ya ce
"Sai Yahweh ya ce"
Balak, ji ... Ka saurare ni, ya ɗan Ziffor
Waɗannan maganganu biyun suna nufin abu ɗaya an kuma sake faɗa don a nanata yaddaa yake da muhimmanci Balak ya saurara. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
ɗan Ziffor
Wannan na nufin Balak. Duba yadda ka juya wannan cikin 22:2.