393 B
393 B
A can sai ka la'anta su domin na
"A can za ka la'anta mini Isra'ilawan"
filin Zofim
Masu juyi zai su iya ƙara magana a ƙasa wanda ke cewa: "Kalman nan "Zofim" na nufin "yi tsaro" ko kuwa "megewaye" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Dutsen Fisga
Wannan sunan tsauni ne. Duba yadda ka juya wannan cikin 21:19. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)