ha_tn/num/23/11.md

988 B

Balak

Wannan shine sarkin Mowab. Dubi yadda ka juya wannan cikin 22:2.

Me kenan ka yi mini?

Balak ya yi amfani da wannan tambayar don ya sauta wa Bal'amu. Ana iya juya wannan tambayar gangancin cikin magana. AT: "Ban sammani za ka yi mini wannan abu ba!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

amma ga shi

Wannan na nanata abin mamaki da ya biyo baya.

Ba zan yi hankali da abin da zan ce abin da Yahweh ya sa a bakina ba?

Bal'amu ya yi amfani da wannan tambayar ganganci don ya kare kansa don abin da ya yi. Ana iya juya wannan cikin magana. AT: "Lallai ne in yi hankali don in faɗa abin da Yahweh ya ce mini in faɗa kawai." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

in faɗa abin da Yahweh ya sa a baki na

An yi magana game da saƙon sai ka ce wani abu ne da Allah ya sa a cikin bakinsa. Dubi yadda ka juya magana makamanci haka cikin 22:38. AT: "faɗa abin da Yahweh yana so in faɗa kawai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)