ha_tn/num/23/09.md

532 B

Gama daga kan duwatsu na gan shi ... daga bisa tuddai na hange shi

Waɗannan maganganu biyun suna nufin abu ɗaya. Bal'amu ya dubi Isra'ila daga bisa tuɗu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Na gan shi ... na dube shi

A nan "shi" na nufin mutanen Isra'ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

akwai mutane

"Akwai ƙungiyan mutane"

ba su ɗauki kansu a bakin kome ba a cikin jama'a

AT: "dun dubi kansu a matsayi al'umma ta musamman" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)