ha_tn/num/23/07.md

819 B

Balak ya kawo ni daga Aram ... sarkin Mowab daga babban tsaunin da ke gabas

Waɗannan maganganu biyun na nufin abu ɗaya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

'Zo ka la'anta Yakub,' ... Zo ka tsine wa Isra'ila.'

Waɗannan maganganu biyun suna nufin abu ɗaya. Su na nanata cewa Balak yana so Bal'amu ya la'anta mutanen Isra'ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Ƙaƙa zan la'anta waɗanda Allah bai la'anta ba? Ƙaƙa zan yi gãba da waɗanda Yahweh bai yi gãba da su ba?

Waɗannan tambayoyin ganganci na nanata cewa Bal'amu ya ƙi ya yi wa Allah rashin biyayya. Ana iya juya wannan kamar magana. AT: "Amma ba zan iya la'anta waɗanda Allah bai la'anta ba. Ba zan iya yaƙi da waɗanda Yahweh ba ya yaƙi da su ba!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)