Balak
Wannan sarkin Mowab ne. Duba yadda ka juya wannan cikin 22:2.
shirya bijimai bakwai da raguna bakwai
"kashe bijimai bakwai da raguna bakwai a matsayin hadaya"
Tsaya kusa da baikon ƙonawa, ni kuwa zan tafi can
"Tsaya a nan da baikon ka na ƙonawa, ni kuma zan tafi nesa"