418 B
418 B
yi gãba da su
"kai musu hari"
Ka yi masa yadda ka yi wa Sihon sarkin Amoriyawa
Isra'ilawan sun hallaka gabaɗayan Sihon. AT: "Hallaka shi kamar yadda ka hallaka Sihon sarkin Amoriyawa"
Sa'an na sun kashe shi
"Sojojin Isra'ila sun kashe Og"
babu wani da aka bari da rai
AT: "dukka mutanensa sun mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
sun mallaki ƙasarsa
"sun mulki ƙasarsa"