775 B
775 B
Mowab ... mutanen Kemosh
Waɗannan maganganu biyun na nufin ƙungiyan mutane ɗaya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
mutanen Kemosh
"Kemosh" sunan wani gunƙi ne wanda Mowabawa ke bauta wa. AT: "mutanen da ke bauta wa Kemosh"
Ya maishe 'ya'yansa maza
"Ya" da "sa" na nufin Kemosh.
mun yi nasara
A nan "mu" na nufin Isra'ilawa wanda sun yi nasara kan Sihon.
Heshbon ta lalace
AT: "mun lalace Heshbon" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Heshbon ... har zuwa Dibon har zuwa Nofa ... har zuwa Medeba
Waɗannan wurare ne ƙarkashin mulkin Sihon. Wannan na nufin cewa Isra'ilawa sun hallaka al'umman Sihon gabaɗayan. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-names]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-merism]])