ha_tn/num/21/27.md

1.0 KiB

Heshbon ... birnin Sihon

Waɗannan sunaye biyun na nufin birni ɗaya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Bari a sãke gina birnin Sihon, ya kuma tabbata

AT: "Bari wani ya sãke gina, ya kuma sa birnin Sihon ta tabbata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sãke gina da kuma tabbata

Waɗannan kalmomi biyun sun yi kama kuma suna nanata cewa za a sake gina birnin gabakiɗaya. AT: "sake ginawa gabakiɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Wuta daga Heshbon, hasken wuta daga birnin Sihon

Waɗannan maganganu biyun a takaice na nufin abu ɗaya, na kuma nanata cewa za a fara hallaka Heshbon. Wutan na nufin sojojin masu hallakawa. AT: "Sarkin Sihon ya shugabanci sojojin masu ƙarfi daga birnin Heshbon." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

hallaka Ar ta Mowab

An yi magana game da Sihon sai ka ce wata dabba ce da ta cinye birnin Ar. AT: "hallaka birnin Ar da ke cikin ƙasar Mowab" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)