ha_tn/num/21/19.md

533 B

Nahaliyel ... Bamot

Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Dutsen Fisga

Wannan shine sunan tsauni. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

dubi hamada

Wannan karin magana ne. Wata hanya ce na cewa tsaunin ta yi tsawo. An kuma yi magana game da tsaunin sai ka ce mutum da ya dubi ƙasa don ya ga hamadan da ke ƙasa da shi. AT: "ya yi tsawo fiye da hamadan" (UDB) (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])