ha_tn/num/21/17.md

942 B

Ma ɓuɓɓuga ruwar rijiya

A nan "rijiya" na wakilcin ruwan da ke cikin rijiya. Isra'ilawan sun yi magana da ruwa sai ka ce mutum ne wanda zai iya jinsu, kuma suna roƙo ta ta cika rijiyar. AT: "Ruwa ya cika rijiyara" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

rijiyar da shugabanninmu suka gina, rijiyar da mutanenmu masu daraja suka gina

Waɗannan maganganu biyun, a takaice suna nufin abu ɗaya, na kuma nanata cewa shine zai zama shigaba sa'ad da ake tonon rijiyar. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

da sandan sarauta da kuma sandunansu

Waɗanda ke da iko ne ke ɗaukan sandan sarauta, kowa na iya ɗaukan sanda. Duk ba kayan aiki tono bane. Waɗannan abubuwa biyu na nanata cewa ba zama musu da damuwa su yi amfani da abun da suke da shi ba. AT: "amfani da sandan sarauta da kuma sandunansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)