343 B
343 B
zuwa Biyer, wato inda rijiyar
Ana iya bayana wannan cikin jimloli biyu. AT: "zuwa Biyer. A kwai wata rijiya a wurin" (UDB)
da Yahweh ya ce wa Musa, "Ka tattara mutanen a wuri ɗaya don in ba su ruwa."
AT: "inda Yahweh ya ce wa Musa ya tattara mutanen a wuri ɗaya don ya ba su ruwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)