ha_tn/num/21/12.md

236 B

iyakar Mowab, tsakanin Mowab da Amoriyawa

Wannan na nufin cewa al'umma biyun na zama bagare dabandabam na kogin da ke alaman iyaka tsakanin su. Mutanen Mowab suna zama a kudanci kogin, sa'an nan Amoriyawa suna zama a Arewacin kogin.