467 B
467 B
ƙera maciji
Da shike ba mai yiwuwa ba ne Musa ya hallici maciji, wannan na nufin cewa ya sifanta maciki. Ana iya bayana abin da ke nufin a fili. AT: "Ka yi sifan maciji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
duk wanda macijin ya sare shi
(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
macijin tagulla
"maciji da aka yi da tagulla"
in dai ya dubi macijin tagulla zai rayu
A nan "ya" na nufin " duk mutumin" da maciji ya sare shi.