ha_tn/num/21/04.md

251 B

Me ya sa kuka fitar da mu daga Masar don mu mutu a cikin jeji?

Mutanen nan sun yi amfani da wannan tambaya don su tsauta wa Musa. AT: "Da ma ba ka fid da mu daga Masar don mu mutu cikin jeji ba!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)