ha_tn/num/21/01.md

937 B

ya yi yaƙi da Isra'ila

A nan "ya yi yaƙi" na nufin cewa rundunan sojojins sun yi yaƙi. AT: "rundunan sojojinsa sun yi yaƙi da Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Isra'ila suka yi wa'adi

Wannan na nufin mutanen Isra'ila. AT: "Mutanen Isra'ila sun yi wa'adi" ko "Isra'ilawan sun yi wa'adi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

kasa kunne ga muryar Isra'ila

A nan "kasa kunne" na nufin cewa Yahweh ya yi abin da suka roƙa. AT: "yi abin da Isra'ila suka roƙa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

muryar Isra'ila

A nan "murya na nufin roƙo. AT: "abin da Isra'ila suka roƙa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Suka hallaka su da biranensu

"Mutanen Isra'ila sun hallaka rundunan sojojin Kan'aniyawa da biranensu gabaɗaya"

An kiran wannan wurin Horma.

AT: "Sun kira wannan wuri Horma" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)