ha_tn/num/19/20.md

750 B

Muhimman Bayani:

Ra'ayin game da "tsarki" na wakilcin zama karɓaɓɓe ga Allah. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Muhimman Bayani:

Ra'ayin game da "rashin tsarki," na nufin cewa Allah bai amince ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

za a fi da wannan mutum

A nan maganan nan "fid da" na nufin a ki sa'annan kuma a kore shi. Dubi yadda ka juya wannan cikin 9:13. AT: "lallai ne a kore mutumin nan" ko "lallai ne ku kore mutumin nan" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

ruwan tsarkakewa

"ruwan da ake yayyafa wa abubuwan da ba su da tsarki don su zama da tsarki" ko "ruwan don tsarkake abubuwa." Duba yadda ka juya wannan cikin 19:11