ha_tn/num/19/17.md

345 B

Muhimman Bayani:

Ra'ayin game da "rashin tsarki," na nufin cewa Allah bai amince ba ko bai cancanci a yi amfani da shi ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Muhimman Bayani:

Ra'ayin game da "tsarki" na wakilcin zamar karɓaɓɓe ga Allah ko cancanci a yi amfani da shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)