ha_tn/num/19/14.md

481 B

Muhimman Bayani:

Ra'ayin game da "tsarki" na wakilcin zamar karɓaɓɓe ga Allah ko cancanci a yi amfani da shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kowace akwati da ke buɗe ba murfi, zai ƙazantu

AT: "Akwatin da ke a buɗe zai kasance da tsarki in har suna da murfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

wani wanda an kashe da takobi

AT: "wani wanda wani ya kashe da takobi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)