ha_tn/num/19/11.md

1.6 KiB

Muhimman Bayani:

Ra'ayin game da "tsarki" na wakilcin zamar karɓaɓɓe ga Allah. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Muhimman Bayani:

Ra'ayin game da "rashin tsarki," "ƙazamta" "rashin tsabta" na nufin cewa Allah bai amince ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gawan mutum

"gawan kowane mutum"

tsarkake kansa

Mutumin zai roƙi wani wanda ke da tsarki ya tsarkake shi ta wurin yayyafa masa ruwan da ke garwaye da toka. An yi magana game da roƙon wani ya tsarkake shi kamar shi zai tsarkake kansa ne. AT: "roƙi wani ya tarkake shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

in a rana ta uku bai tsarkake kansa ba, ba zai zama da tsarki ba a rana ta bakwai

AT: "zai zama da tsarki a rana ta bakwai in har ya tsarkake kansa a rana ta uku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

Lallai ne a fid ta mutumin

A nan maganan nan "fid da" na nufin a ki sa'annan kuma a kore shi. Dubi yadda ka juya wannan cikin 9:13. AT: "lallai ne a kore mutumin nan" ko "lallai ne ku kore mutumin nan" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

ba a yayyafa masa ruwan tsarkakewa ba

AT: "babu wanda ya yayyafa masa ruwan tsarkakewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ruwan tsarkakewa

"ruwan da ake yayyafa wa abubuwan da ba su da tsarki don su zama da tsarki" ko "ruwan don tsarkake abubuwa"

Zai kasance ƙazamtace; ƙazancewarsa za ta kasance a kansa

Waɗannan maganganu biyun a takaice na nufin abu ɗaya an haɗa su don a nanaci. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)