ha_tn/num/19/09.md

652 B

Wanda ke da tsarki

An yi magana game da zama karɓaɓɓe ga Allah don a cancanta a yin aiki mai tsarki kamar zama da tsarki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Lallai ne a adana waɗannan tokar

AT: "Lallai ne ka adana wannan tokar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a wuri mai tsarki

An yi magana game da zama karɓaɓɓe ga Allah kamar zama da tsarki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Zai zama ƙazamtacce

An yi magana game da rashin karɓuwa ga Allah ko kuwa rashin cancanta don yin aiki mai tsarki kamar zama da rashin tsarki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)