233 B
233 B
Sa'an nan zai zama lallai ne ya wanke tufafinsa
A nan "ya" na nufin Eliyazar firist.
zai zama da ƙazamta
An yi magana game da rashin karɓuwa a gaban Allah kamar ƙazamtuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)