ha_tn/num/19/01.md

396 B

ka'ida da doka

Waɗannan kalamomin na da ma'ana kusan iri ɗaya. AT: "ka'ida ta doka" ko "ka'ida" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

kawo maka

"ka" a nan na nufin Musa.

marar lahani ko wadda ba ta da wani aibi

Waɗannan kalmomin a takaice na nufin abu ɗaya na kuma nanata cewa kada a sami wannan dabba da wata lahani. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)