ha_tn/num/18/30.md

402 B

Mahaɗin Zance:

Allah ya cigaba da magana da Musa.

mafi kyau daga ciki

"mafi kyau daga cikin abin da ka samu daga wurin mutanen Isra'ila"

sauran kyautar ka

"kyauta" su ne baye=bayen da Isra'ilawa su ba wa Allah da kuma wadda Lewiyawa sin samu daga wurin su.

Ba kuwa za ta zama ma ku sanadin laifi ba ta wurin cinta da shanta

Ba za ku zama masu laifi ba a sa'ad da kuka ci kuka kuma sha"