404 B
404 B
Mahaɗin Zance:
Allah ya cigaba da gayawa Musa abin da lallai ne ya gaya wa Lewiyawan.
lallai ne ka ba da gudumawarsa ga Haruna
A nan "sa" na nufin Yahweh. Gudumawar Yahweh ne a nufin cewa za su mika ta ga Yahweh tukuna. AT: "lallai ne ka ba wa Haruna gudumawar da Yahweh ke bin ka"
wanda na ba ka
AT: "wanda mutanen Isra'ila sun ba ka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)