ha_tn/num/18/21.md

369 B

Mahaɗin Zance:

Allah ya cigaba da magana da Musa.

Duba, na ba wa

Kalman nan "duba" a nan na kara nanata abin da ya bi baya ne. AT: "hakika, na ba wa"

a matsayin gãdosu

Allah ya yi magana game da abin da Haruna da zuriyarsa za su samu sai ka ce za su gãda, AT: "a matsayin bangaren da na ba wa Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)