ha_tn/num/18/12.md

369 B

Mahaɗin Zance:

Allah ya cigaba da magana da Haruna.

nunar fari

Wannan na nufin mai, da ruwan inabi, da hatsi na farko da suka girbe.

Duk wanda ke da tsarki cikin iyalinka

An yi magana game da zama karɓaɓɓe ga Allah sai ka ce su na da tsarki. AT: "Duk wanda ke karɓaɓɓe a gare ni daga cikin iyalinka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)