ha_tn/num/18/10.md

226 B

Mahaɗin Zance:

Allah ya cigaba da magana Haruna.

da tsarki

An yi magana game da zama karɓaɓɓe ga Allah sai ka ce su na da tsarki. AT: "karɓaɓɓe a gare ni" (UDB) (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)