ha_tn/num/18/08.md

741 B

baye-bayen da aka mika a gare ni

A nan "mika a gare ni" na nufin ba da wani abu ga Allah. AT: "baye-bayen da mutanen su mika a gare ni" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Na ba da dukkan baye-bayen a gare ka da

Allah yana magana sai ka ce ya riga ya yi wannan domin shiri ne da ya riga ya yi. AT: "Na mika waɗannan baye-bayen a gare ka"

zama rabonka

Rabo wani bangaren abu ne da wani ya samu. AT: "a matsayin anin da za ka cigaba da karɓawa"

ajiye daga wuta

AT: "wanda ba ka ƙona shi gabaɗaya a kan bagadin ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sun da tsarki ƙwarai da gaske

"waɗannan bangaren suna da tsarki ƙwarai da gaskiya"