ha_tn/num/18/06.md

1.3 KiB

Mahaɗin Zance:

Yahweh ya cigaba da magana da Haruna.

Kyauta suke a gare ku

An yi magana game da zaɓen da Yahweh ya yi wa Lewiyawa don ya taimake Haruna sai ka ce kyauta ce da Yahweh ya ba wa Haruna. AT: "Su kamar kyauta ce a gare ka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba ni

A nan "ba" wa Allah na wakilcin keɓewa don hidima ga Allah. AT: "wadda na keɓe domin kaina" ko "na kuma keɓe su domin kaina" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

kai kaɗai da 'ya'yanka

A nan "kai" da "ka" na nufin Haruna. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

yi aikin firist

...

kowane abu da ke cikin labulen

Kasancewa cikin labulen na wakilcin kasancewa cikin ɗakin da ke bayan labulen. AT: "kowane abu da ke ɗakin da ke bayan labublen" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Duk wani baƙo wanda ya matso zai mutu

AT: "Du wani baƙo da ya matso lallai ne ya mutu" ko "Kowane baƙon da ya matso lallai ne ka kai shi ga mutuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wanda ya matso

Ana iya bayana abin da bai kamata su yi matso kusa da shi ba a fili. AT: "wanda ya matso kusa da abubuwa ma su tsarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)