ha_tn/num/18/03.md

1.0 KiB

Mahaɗin Zance:

Yahweh ya cigaba da magana da Haruna.

Lallai ne su yi maka hidima ... Lallai ne su haɗa kai da kai

"Su" na nufin 'yan kabilan Lewi; kalman nan "kai" na nufin Haruna. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

ko kuwa su da kuma kai duk za ku mutu

A nan "su" na nufin 'yan kabilan Lewi wanda suka yi "kusa da wani abu da ke cikin alfarwar;" kalman nan "kai" na nufin Haruna da sauran Lewiyawan da ke hidima a bangare da aka yadda masu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)

kada ya zo kusa da ku. Lallai ne ku ɗauki nauyin

A nan "ku" na nufin Haruna sa sauran Lewiyawan. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

saboda kada fushina ya zo a kan mutanen Isra'ila kuma

Ma'ana mai yiwuwa 1) wannan na wakilcin cewa Allah ya yi matuƙar fushi da mutanensa. AT: "don kada in yi fushi da mutanen Isra'ila kuma: ko 2) wannan na wakilcin cewa Allah ya hukunta su saboda fushinsa. AT: "don kada in hukunta mutanen Isra'ila kuma" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)