ha_tn/num/14/41.md

1.2 KiB

Me yasa ku ke karya Umurnin Yahweh?

Musa ya yi wannan tambaya don ya tsauta wa mutanen Isra'ila. AT: "Kada ku karya umurnin Yahweh kuma." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Yahweh ba ya tare da ku

An yi magana game da yin musu taikmako daidai kamar zama tare da su. AT: "Yahweh ba zai taimake ku ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

don kãre ku domin kada abokan gãbanku su yi nasara a kanku

AT: "kãre abokan gãbanku ga yin nasara da ku" ko " ya ba ku nasara bisan abokan gãbanku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

za ku mutu ta wurin takobi

A nan, "takobi" na nufin yaƙi. AT: "za ku mutu a yaƙi" ko "za su karkashe ku sa'ad da ku ke yaƙi da su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

saboda kun juya wa Yahweh baya

An yi magana game da yi wa Yahweh biyayya kamar binsa, an kuma yi magana game da yin masa rashin biyayya kamar an juya masa baya. AT: "kun bar yi wa Yahweh biyayya" ko "kun shirya cewa ba za ku yi wa Yahweh biyayya ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba zai kasance tare da ku ba

An yi magana game da yi musu taimako kamar zama tare da su. AT: "ba zai taimake ku ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)