ha_tn/num/14/36.md

441 B

Haka mazajen da ... yi gunaguni a kan Musa

An sãke sarafa zancen da ke cikin 14:36 domin a iya fahimtar ma'anarsa a saukake. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-versebridge)

ta wurin anoba suka mutu a gaban Yahweh

"ta wurin anoba suka mutu a gabansa." Saboda ance sun mutu a gabansa, wannan na nufin cewa ya sa sun mutu. AT: "mutu a gaban Yahweh ta wurin annoba da ya sa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)