ha_tn/num/14/34.md

242 B

ƙarbi sakamakon zunubanku

"sha wahala saboda zunubanku"

Za a datse su gaba ɗaya

Maiyiwuwa wannan na nufin ba za su sake rayuwa ba. AT: "za su kai ga ƙarshensu" ko "za a hallaka su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)