ha_tn/num/14/31.md

753 B

jikunanku za su faɗi su mutu

jikunansu za su faɗi su mutu na wakilcin mutuwarsu. AT: "za ku mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

'Ya'yanku zasu zama makiyaya a cikin jeji

Wasu juyi sun zaɓa su juya shi haka " 'Ya'yanku za su yi yawo a jeji." Dalili kuwa ita ce a zamanin dã, makiyaya su kan yi yawo zuwa wurare daban-dabam domin dabbobi da garkensu su sami abinci.

Lallai ne su sami sakamakon aikinku

"Lallai ne su sha wahala saboda sakamakon aikinku" ko "Lallai su sha wahala saboda aikinku"

har sai gawakinku na ƙarshe

ƙarshen gawakinsu na wakilcin mutuwar na ƙarshe daga cikinsu. AT: "har sai na ƙarshe daga cikinku ya mutu" ko "har sai dukkanku kun mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)