406 B
406 B
kamar yadda na ji ka faɗa
...
jikunanku za su faɗi su mutu
Jikunansu za su faɗi su mutu na wakilcin mututwarsu. AT: "za ku mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ku da aka kiɗaya ku cikin lissafi
AT: "Ku da Musa ya kiɗaya ku cikin lissafi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
daga mai shekara ashirin zuwa sama
"daga mai shekara ashirin zuwa fiye"