ha_tn/num/14/26.md

390 B

Har yaushe zan yi hakuri da wannan mugayen jama'a wanda ke zargi na?

Yahweh ya yi wannan tambaya domin ya yi fushi ne da mutanen. AT: "Na yi haukuri da wannan mugayen jama'a na sawon lokaci." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Na ji gunagunin mutanen Isra'ila game da ni

AT: "Na ji gunagunin mutanen Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)