ha_tn/num/14/23.md

367 B

Muhimman Bayani:

Yahweh ya cigaba da magana da Musa.

domin yana da wani ruhu

A nan "ruhu" na wakilcin halinsa. Kaleb yana shirye ya yi biyayya ga Allah. Ana iya bayana halinsa a fili. AT: "domin yana da hali dabam" ko "domin yana shirye ya yi biyayya ga Allah" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] )