ha_tn/num/14/17.md

578 B

Ba zai yafe laifin

"hakika ba zai yafe wa mutane masu laifi ba." tsarkake mutane daga zunubansu wata salon magana ne na rashin yi musu hukunci. Allah ba zai yafe zunuban mutane masu laifi ba. AT: "Zai hukunta masu laifi a kullayomi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sa'ad da ya kawo hukuncin zunuban kakannin a kan zuriyarsu

An yi magana game da hukunci ga mutanen kamar hukunci wani abu ne da za a iya kawowa a sanya a bisa mutane. AT: "sa'ad da ya hukunta laifin zuriyar mutanen don zunuban mutanen" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)