ha_tn/num/14/13.md

424 B

an gan ka fuska da fuska

Ma'ana mai yiwuwa suna kamar haka 1) Musa ya yi magana game da Allah ya bayyana kansa ga mutanensa kamar Allah ya barsu su ga fuskars. AT: "sun gan ka" ko 2) Musa ya yi magana game da dagantakarsa da Allah kamar cewa Musa ya ga fuskar Allah a sa'ad da ya yi magana da shi. AT: "ya yi mgana da ni" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])