ha_tn/num/14/11.md

637 B

Har yaushe waɗannan mutane za su rena ni? Har yaushe za su kasa gaskatawa da ni, su rena dukkan alamu ... su?

Yawe ya yi amfani da waɗannan tambayoyi don ya nuna cewa ya yi fushi ya kuma ƙãsa hakuri da mutanen. AT: "Tun da jimawa mutanen na sun rena nu. Sun kasa dogara a gare ni tun da jimawa, sun yi wasi da dukka alamun ... su." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ba za su zama gãdona ba kuma

"ba za su zama mutane na kuma ba." Mai yiwuwa wannan na nufin cewa shi zai hallaka su, kuma wasu juyi sun juya shi a hakan.

sa kabilarka

A nan "ka" na nufin Musa (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)