ha_tn/num/14/09.md

610 B

Mahaɗin Zance:

Yeshuwa da Kaleb sun cigaba da magana da mutanen Isra'ila.

Za mu hallaka su a saukake kamar yadda muke cin abin ci

Yeshuwa da Kaleb sun yi magana game da hallaka abokan gãbansu kamar za su cinye su. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])

Za a cire abin da ke tsaron su

AT: "Yawe zai cire abin da ke tsaron su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

tsaron su

Wannan na nufin duk wanda ko juwa duk abin da ke tsaron su. AT: "Duk wanda zai tsare su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)